Wednesday, 1 June 2016

Halaccin Sarauta episode 19

To read the previous episodes click here

Bai saketa ba baikuma kulataba, kan kujera yakaita tazauna zuciyanshi na kuna yaja tsaki yafice, duk da zafin datake ji bashi zaisa tagagara yin dariya ba, tadauko ribbon ta tace kan sannan tafara hada akwatinta,wayanta taji yana kara tadauko tareda dubawa antynta bashiri ta dauka tasa a kunnenta "Anty ina wuni inashirin kiranki" "Bakomi yakike? Kinhadu da yayankin?"

'Ae yatakurani wlh" "Hehe amfaanin yayan kenan "Cewa fa yayi intattara inkoma gun anty kuma wlh banaso, don bazan sake nayi abunda ke gabana ba," "Ai yafi kina ya mace ba daidai bane kizauna a gyda ke kadai, shiyasa tunda nake gayamiki banaso ai bayadda na iyane dake da taurin kanki "Kai anty ni yanzu mene ne lbr?" "Lbr shine ki lallaba danuwanki kimasa biyayya, shikadai gareki shine gatanki, maganan ramakon nan kibarshi haka, kifito da mijin aure" "Hahahahaha anty zakisa cikina yayi ciwo, cewafa kikayi aure, nida ko mashinshini bandashi" "Kedai kikaki sauraransu, bari zantura miki adduoin dazaki nayi kingane?"

"Toh anty sai anjima" Kallon wayan ta tsayayi tana daria, ita sai yanzu tunanin aure yazo mata, bayan tadan kimtsa kayan ta tattara tafito don zuwa siyayyan dan abunda baa rasaba, tsintar tsohuwa tayi ahanya sukayi ta tadi ta shagala sosai, komawanta gyda tasamu dakinta fanko sufyan yasa an tattara dakin tsum, haushi taji kaman ta tashi sama anma babu yadda ta iya, wayanta tadauka da zumman kiranshi saita tuna batada numbanshi, tsaki taja rike da ledodin hannunta tanufi gydan inna tashiga da sallama inda innar taketa murna kaman ta hadiyeta, ga kayannan kwartaye sunfi goma suna shigarwa hakan yasa tadaina mamaki domin kuwa ita tasan cewa Dan zuwanta kasuwa da bata wuce awa uku ba baikai ace an tattara mata kayanta ba, wato ya nemo kwartaye don su samu suyi sauri kartahanasu kwashewa, tana tsaye tana gantsaran goruban data saya tana kallonsu harsuka kimtsa mata kayanta tsaf, harzasu tafi tace "ai baku gama ba" takarbi tsumma da tsintsiya agun inna tabasu suka share suka goge, taciro musu zanin gado suka gyra, sannan tayi murmushi tareda cewa nagode! Koba komi sunji jiki, tashiga dakin yaji komi tsaf kunna a.c tayi tasaka turaren wuta sannan tashiga wanka, fitowarta tasamu inna ta aiko mata da abinci ,tabude taga tuwon shinkafa ne da miyan agushi yasha kasusuwa, bude ciki tayi sosai don bata cika girki ba, inzatayima bata yin tuwo Bude ciki kawai tayi taci tayi nak tayi gyatsa sannan ta mike akan gado,

Yusuf kuwa hanyan gydanta yanufa yaga babu kowa, hankalinsa tayi kololuwan tashi,domin kuwa duk a tsammaninshi abunda yamata ne yasa tacanja gydan yasan bakaramin wahala zaisha ba kafin yakara samota, haushin sufyan da takaicinsa yamasa yawa, gashi a ranar anfara bikin abdullahi wanda da har andaga saboda mutuwan waziri anma sarakunnan suka nuna badamuwa adaura kawai don matan makaranta zata wuce daganan, fada tacika makil yana tunanin ta ima zaiga sufyan don yatambayeshi, saanshi daya zaaje dinner duk da baiyi niyyan zuwa dinnern ba anma haka yashirya tsum yaja mota yanufi gun, duk iya kokarinsa na son ganin sufyan bai ganshiba, haka yahakura yazauna kanshi akasa, matan dake gun duk hankalinsu yayo kanshi dn yusuf bana zubarwa bane saidai shiyana ta tunanin masoyiyarsa ba, sufyan ne yafito manni wa amarya da ango Yusuf na ganinshi yamike yanufi kansa cikin bakin ciki da takaici har wani duhu duhu yake gani, yana isowa ya damko sufyan dakarfi sufyan yajiyo tareda matsowa yana dan taka rawan shakiti bobo, yusuf yace "Ina taje?" "Bangane ina tajeba?" "Bata gayamaka inda zatajeba?" "Tafadamim, baikamata kasaniba, inaso kafita harkanta, kafita hidimanta, ba saar yinka bane," Yusuf daya kara damkoshi sai tunkudr shi yayi akasa dakarfi wanda saida hankalin mutane yadawo kansu

Thanks to Benaxir for sharing with us
To be continue insha Allah

No comments:

Post a Comment