Za mu ci gaba daga inda aka tsaya last week. episode 2read Episode 2
Kwanan adda (mamanta) uku tafarka bayan adduoi da aka yitayi, alhaji iby yasa jami'on tsaro nanfa aka hau bincike dafarko sunyi tracing layin akaga bata aiki, anma gata last usage dinta ajeji anje gun ba'aga komaiba. Wayan basant kuma kasancewar lokacin dasuka dauketa badubi ta motarba anan akaje aka samu motan dawayan aciki.
Adda tarame duk damuwa ta isheta har sumbatu takeyi ataimaka adawo mata da yarta. Alhaji kuwa gaba daya ya susuce yayi sanyi yadawo abin tausayi. Abin tashin hankali basu karajin duriyan su ba balle asan nayi. Bincike kam saiyi akeyi agarin abuja karshema alhaji fawu yasa kyautan miliyan uku ga duk wanda yasamo masa yarsa. Hakan yasa yaro da babba kowa bincike yake. Titunan abuja duk jamian tsarone. *bangaren basant kuwa tun suna bata abinci bataci harta faraci. Tarame tayi baki. Ada idan kasan basant fawu ayanxu bazaka ganeta ba. Suka canja mata daki.
Shi ko Kullum basamude yakanzo yatauseta ya lallabeta so yake yasamu kanta kozai samu abunda yakeso don shikam sonta yake kamar ranshi. Baisamu yanda yakesoba domin kuwa dayazo take shiga bandaki tazauna harsai yafice wani lokacin haka take wuni. Kuka kuwa yazama abincinta da ruwan shanta. Tafita hayyacinta. Alhaji fawu wayansa na gefensa da jami'an tsaro wanda dazaran anji kira kowa zai hankalta a tsammaninsu ko basamude zaibugo donhaka koda yaushe suna kusa da kayan aiki, hakan baifaruba. Abinci zai iyacewa yamanta lokacin dayaci . Gaba daya duniyan tafita masa a rai. Adda kuwa baa magana dangi duk kowa ya susuce dan duk wanda yazauna da basant duk hassada saiya yaba da hankalinta hatta makiyanta basu isa suce tamusu wani abuba. Akullum tana kokarin kare hakkin dan adam. Matsalanta dai shine bata cika maganaba hakan yasa mutane suke kallonta mai girman kai, Hatta masu aikin gidan sun nutsu kowa rashi yadameshi. Yayinda guards din ta kuwa alhaji fawu yabada umarnin a dauresu aganinsa meye amfaninsu tunda aikinsu kenan.
Wasa wasa sai da basant tayi wata daya shiru ba labarinta bana basamude adda kuwa har hawan jini saidaya kamata. Alhaji fawu yasa malamai saukan alqurani suke Allah bayyanar dagaskiya. Inma tamutu Allah yanuna musu gawanta. Intanada rai Allah yakareta.
Basant kwance akasan dakin. Indai kasan basant bazakataba cewa itace akwance ba gaba daya kammani yacanja. Basamude ne yashigo sannan yace yaukam yanda nakejin kaina kozaki mutune sai na kwanta dake!. Kuka mai tsanani takeyi. Tare da rokonsa kamin abinda zakamin anma kabarni kaji tsoron Allah. Ko kallonta baiyiba yashiga tube kaya tashi tayi zata gudu bandaki dasauri yafincikota abunka da marar karfi tuni ta fizgo ya wurgata kan gadon karfen!. Ganin zata kawo masa gardama yakira yaransa sannan suka shigo danne masa ita akayi akan gado yabiya bukatansa cikin kwanciyan hankali, Sannan yamike basant kuwa tayi nadama nadama zuwanta duniya kuka takeyi sosai tare dajan Allah ya isa Oh Allah i cursed you with the blood of my virginity. Yajuyo yace mekikace? Ta maimata baisan lokacin dayahau kantaba dukanta yake sosai. Yadainga tsalle akanta tun tana kuka har tayi shiru Azaba wanda tasha shiyasata suma cikin tsorata kuma yadagota atake yadebo ruwa yayaffa mata duk hankalinsa yatashi. Bata farfadoba sai daddare duk yayi jigum akanta .
Ganin ta numfasa yasa yskaraso gunta dasauri cikin tsorata ta matsa yace kece kike da taurin kai anma kiyi hakuri kinji?. Batace komaiba. *basamude ya fita ya barta yaje wajan babban bokanshi. Yace boka nagode sosai daka taimaka nasamu kudinnan. Yanzu taimako daya yarage inason yarinyan wallahi don Allah ka ban abinda zai mantar da ita gida da duk wani danginta. Boka yayi dariya cikin jin dadin ganin aikinsa yana kyau. Yace abu mai saukine. Kuma da wahala. Yanxu kaje ka debo mana jininta na hailanta. Dashi zamuyi maganin. Dakuma gashin kan mahaifiyarta da mahaifinta a razane basamude yakalleshi boka!. Ta ina zan iya wannan danyan aikin. Ai asiri na yatonu. Boka yace kadai san yadda zakayi inbahaka ba aikinka zai lalace. A sanyaye yafito gida ya nufa duk tunani yake yazai nemo gashin kan adda da alhaji. Yafi kwana uku yana tunani kafin yasamu dabara. *Alhaji nazaune wanda har yanxu yaki fitar daran zaasamu basant . Kuka yake sosai .haka adda baa magana duk tayi sanyi bakaman da ba. Hidiman gidan duk tasakewa senior maid din gidan. Sarah. Sarah tana duba aikin da masu flower sukayi akayi knocking gate mai guard yabude tare da tambayar mutanen aina suke. Rufe gate din yayi bayan yasaurari mesukace. Batare da bata lokaciba sarah tace yabude sushigo taji damuwansu kasancewarta mai tausayi. Mace ne danamiji. Tace lafiya?. Sukace ae! Madam aiki mukeso. Tace munada masu aiki kuyi hakurl kunji?. Suka juya suka tafi. *basamude nazaune suka sameshi suna gayamasa haushi yaji. Sai wani yaronsa yace kaima oga kasan maaikatansu classified suke dauka wanda sukayi makaranta suka karanta fannin aikinsu. Anan yace hakane to yazamuyi?. Yace inada wata smart brat barin nemota awaya!. Wayansa ya danna cikin mintuna kadan aka dauka yace kina ina?. Tace office yace kizo muna bukatanki. **zuwanta keda wuya suka fara magana yayinda yake fada mata bukatarsa tace bakomai anyi angama!
Kash munzo karshen kashi na uku, a biyo mu sati mai zuwa domin cigaba. Add 08066680993 for more updates and other stories on whatsapp. Feel free to comment below thanks.
Feel Free To Comments Here...

No comments:
Post a Comment