Wednesday, 16 March 2016

‘JININ JIKINA’ Episode 1 16th March 2016




Here is a new story to all those that read or understand Hausa, if you don’t I know you’re missing, trust me, I too am not a fan of hausa novel but when Benazir introduce me, I cant wait but to continue…
Here is a new story we’re starting tonight it goes with the name ‘JININ JIKINA’ Episode 1

Toh ke nana yazakiyi da makarantan? Bayan kinsan saboda makarantanki ummanki take siyar da kosai duk don tasamu kicigaba a rayuwanki. But ke kinzo nan gurin kina zagaye keda akaturaki makaranta kin kinkimo jiki kinbiyo aliyu hira. Nana ta muskuta fuska sannan ta tauna cingam dinta,  ta tashi ta karkade zaninta wanda muke zama akan veranda yasashi kura. Tace kinga babu ruwanki tunda ba mamanki ce me siyar da kosan ba. Mimi tace Allah baki hakuri! Tare da ficewa. Nana kuwa juyawa tayi gun masoyin nata tare dacewa “sweety na” me muke cewa…?

Duk wannan tazo ta katsemu wallahi, yace "cewa nayi akwai wani maigida na”. Nana yanada kudi daga gani kuma zamu samu. Tace to yazamuyi?. Ya gyara zama sannan yace ah yanda muka saba mana, aikuwa tamike tareda cewa muje inga ikon Allah. Suna tafiya Aliyu na tsara mata yanda zasuyi harsuka isa katon mafkeken gidan. Ya buga gate din wani tsoho yadan leko tare dacewa wayene? Ganin Aliyu yasashi fara’a tare da cewa a‘ a Ali ne yau a gidan? Sannu dazuwa. Bayan sunshiga. Ali yatambaye tsohon ko masu gidan suna nan. Aikuwa yace masa eh. Suka nufi hanyan shiga katon gidan .
Katon falone wanda yaji na’urori iriri nan nana tashiga raba ido gabanta yafara fadi. Tazauna sidip kamar mara jini. Bayan mintuna kadan saiga wani farin dattijo fari sol. Kirar fulani ya iso falon. Ali yamika gaisuwa itama nana abinda tayi kenan. Bayannan Ali yayi bayani ma tsohon abinda ke tafe dasu. Tsohon yayi murmushi tare dacewa zata iya? Ali da sauri yace eh. Atake dattijon yaciro kudi bandir din dari biyar yabawa Ali tare dacewa kai ga goronka nan. In aikinta yayi kyau to zancika maka Ya ce tashi yanmata mushiga daga ciki mana. Nana tamike asanyayeye kamar yanda tasabayi kowani lokaci in Ali yakaita gun wani mai gidanshi dasunan akwanta da ita abiyasu kudin. Ita tarasa dalilin dayasa batayin musu aduk abunda yasata. Wanda hakan yabashi dama ya mulketa ayanda yakeso. Aikuwa suna fitowa alhajin yakarawa Aliyu kudi tare da godiya yanata wage baki kaman gonan auduga.
Nana kuwa duk ranta yayi baki itakam tafara gajiya dawannan abun. Duk dasunan yana sonta anma kullum sai ya kinkimeta yayi wani hanyan da ita akan tanema mishi kudi. Ita ga nata uwar abakin murhu. Saidai kash batayi masa musu ko kadan akan abunda yace tayi. Sunfito duk tanata turmuke fiska yakuwa bata rai. Meye kike wani kumbure kumbure?. Tace babu. Yaciro dari biyar yabata gashi ki je kisiya wani abun. Takarba sannan tace muje muyi hira Ali. Yakalleta tare da jan tsaki. Nace miki zanyi hirane? Da’allah gafara kiban waje. Tawuce tanata waigowa shiko yazauna abakin kwalbet saikirga kudi yakeyi. Isa abokinsa ne yadanno kai tareda cewa abokina duniya tasamu ne haka aka manta damu? Yanata murmushi tareda cewa wawiyar tasamo mana badoleba. Isa yanemi gu yazauna tare da dafa kafadan abokin nashi. Aminina yakamata kabar yarinyan nan tahuta. Basonta kakeba itakuma tana mutuwa akanka kuma kasan cewa cutar ta kakeyi. Ali yabata rai to kai meruwanka yanzu? Isa yace komaima akwai. Yarinyannan inkaga wani ya tsareta karinka banbani kenan. Kabarta tasamu mesonta kaifa moranta kake itakuma sonka take. Tarabu da kowa saboda kai. Saboda ra’ayinka take kin zuwa makaranta bayan kafikowa sanin uwarta abakin murhu take wuni saboda kudin makarantan. Ga uwa uba duk kawayenta masu gayamata gaskiya karabata dasu. Toh wallahi abokina kaji tsoron Allah. Kabar yarinyannan ta huta. Ali yatattari kudinsa tare da ajiyewa isan dari biyar. Yana cewa ungo wannan naga sune suka saka ka zuban dakake tayi anan. . Isa yawangale baki tare da mamakin harafi irin na Ali. Yatashi tsum tareda barin dari biyar din agun.
Nana ce sadaf sadaf zatashige dakinta ummanta ta kwala mata kira. Daga ina kike?. Tadawo ta tsugunna umma Ali ne yakiran. Unmanta takaici kaman ya kasheta don bakin ciki. Tanaji tanagani tahaifi ya anma wanine ke mulka mata yar. Tayi dukan tayi fadan tayi wa’azin duk abanza. Bashi zaihana intadawo gida aka tambayeta ina taje tace gun Aali ba.

To be continue…
Thanks to Benazir for sharing, check back




Feel Free To Comments Here...

3 comments:

  1. HOW I GOT MY LOAN FROM DR PURVA PIUS LOAN FINANCE (urgentloan22@gmail.com)

    Hello Everybody,
    My name is Mrs Sharon Sim. I live in Singapore and i am a happy woman today? and i told my self that any lender that rescue my family from our poor situation, i will refer any person that is looking for loan to him, he gave me happiness to me and my family, i was in need of a loan of S$250,000.00 to start my life all over as i am a single mother with 3 kids I met this honest and GOD fearing man loan lender that help me with a loan of S$250,000.00 SG. Dollar, he is a GOD fearing man, if you are in need of loan and you will pay back the loan please contact him tell him that is Mrs Sharon, that refer you to him. contact Dr Purva Pius,via email:(urgentloan22@gmail.com) Thank you.

    BORROWERS APPLICATION DETAILS


    1. Name Of Applicant in Full:……..
    2. Telephone Numbers:……….
    3. Address and Location:…….
    4. Amount in request………..
    5. Repayment Period:………..
    6. Purpose Of Loan………….
    7. country…………………
    8. phone…………………..
    9. occupation………………
    10.age/sex…………………
    11.Monthly Income…………..
    12.Email……………..

    Regards.
    Managements
    Email Kindly Contact: urgentloan22@gmail.com

    ReplyDelete
    Replies
    1. It is a well-known fact that Illuminati consist of Multi Millionaires,
      Billionaires who have major influence regarding most global affairs,
      including the planning of a New World Order. Many world leaders,
      Presidents, Prime Ministers, royalty and senior executives of major Fortune
      500 companies are members of Illuminati. join a secret cabal of mysterious
      forces and become rich with boundless measures of wealth in your company or
      any given business, the great Illuminati can make everything possible just
      contact : join666cult@gmail.com or WhatsApp +1(646)481-0376 EL
      IAI LEXION Thaddeus Iam Vice-President of Citizen Outreach THE ILLUMINATI
      ORGANIZATION

      Do not hesitate to contact us by WhatsApp.

      Whatsapp: +1(646)481-0376
      Email : join666cult@gmail.com

      BEWARE OF SCAMMERS, THERE IS NO SUCH THING AS REGISTRATION FEE AND YOU MUST
      BE ABOVE THE AGE OF 18YRS.
      THANKS...

      Delete

  2. Hello Everybody,
    My name is Ahmad Asnul Brunei, I contacted Mr Osman Loan Firm for a business loan amount of $250,000, Then i was told about the step of approving my requested loan amount, after taking the risk again because i was so much desperate of setting up a business to my greatest surprise, the loan amount was credited to my bank account within 24 banking hours without any stress of getting my loan. I was surprise because i was first fall a victim of scam! If you are interested of securing any loan amount & you are located in any country, I'll advise you can contact Mr Osman Loan Firm via email osmanloanserves@gmail.com

    LOAN APPLICATION INFORMATION FORM
    First name......
    Middle name.....
    2) Gender:.........
    3) Loan Amount Needed:.........
    4) Loan Duration:.........
    5) Country:.........
    6) Home Address:.........
    7) Mobile Number:.........
    8) Email address..........
    9) Monthly Income:.....................
    10) Occupation:...........................
    11)Which site did you here about us.....................
    Thanks and Best Regards.
    Derek Email osmanloanserves@gmail.com

    ReplyDelete