Saturday, 31 March 2018

Shugaba Buhari ya bada umarnin harbe duk wanda aka gani da bindiga a Zamfara


Shugaba Buhari ya bada umarnin harbe duk wanda aka gani da bindiga a Zamfara
Wannan na zuwa ne sakamakon yadda 'yan bindiga ke ci gaba da kashe jama'a babu kakkautawa.


Check our new Website more updates http://insidearewa.com.ng/

Dalilin Da Ya Sa PDP Ta Nemi Gafarar Al'ummar Nijeriya — Fadar Shugaban Kasa


Fadar Shugaban Kasa ta shawarci al'ummar Nijeriya kan su yi takatsantsa da gafarar da jam'iyyar PDP ta nemi a gare su inda ta nuna cewa jam'iyyar ta yi haka ne saboda tana son sake kafa gwamnati ta kowace irin hanya.

An Kama Barayin Shanu A Jihar Taraba


Jami'an sojojin dake farauta a garin Mambilla sun yi nasarar kama wasu barayin shanu su shida tare da gano shanu 30 a garin Mayo-Ndaga dake karamar hukumar Sardauna a jihar Taraba.
A yayin da yake jawabi a lokacin da ake gurfanar da wadanda ake zargin, kwamandan dakarun sojojin, Laftanal Kanal Sani Adamu ya bayyana cewa an kama barayin ne a wani daji dake yankin a yayin da suke kan farauta.