Wednesday 3 February 2016

Nima Macece Final Episode

Read previous episode

Episode 7
Bayan ahmed yamika kwalban wa malam nan aka fasa, malam yayi adduoinsa dasauransu. Sannan yamiko wani kwarya yace addua nayi aciki tasha. Sannan taje tayi wanka anan tayi tana gama wanka tafito ta yanki jiki tafadi. Asibiti aka nufa da ita.
*basamude kuwa, Ahmed ya gana masa azaba dukan shi ne abincinsa daruwan shansa. Gashi ahmed namasa horon yunwa. Ga barazana da yake masa kala kala. Yadawo wani abun tausayi (nidai skillz bantausaya masa ba). Kulleshi akayi a prison ruky kam bayan dukan datasha dakanta takashe kanta shikuma basamude Dakanshi yafara wani ciwo wanda aka rasa gane meye. Sai doyi
yakeyi hatta prisoners yanuwansa gudunsa sukeyi. Ko sumasa dukan tsiya. Agarin haka yakarye kafansa daya.ba mai taimakonsa ko kyan ganu babu. Anan yarinka nadaman ayyukan dayayi. Lalle yayarda da basant tace''i caused u with the blood of my virginity''gashi yana gani. Ga Allah ya isan mutane akanshi shikam rayiwanshi 0-0
*bayan farfadowan basant tayi sanyi sosai gani takeyi yagama da rayuwanta hatta aikin batason zuwa. Ahmed ne yaringa kokarin kwantar mata da hankali.
*tana zaune a garden tunani takeyi batare datasan meke faruwa agefentaba. Ahmed ne yazo yafara sallama shiru bata amsaba. Ganin bata hayyacinta yasa ya tabataa firgice tadago ta kalleshi. Tare da cewa yaya ahmed. Yazauna sannan yace basant meke damunki. Tace babu fa. Shiru yayi tare dacewa shirya muje wani gu. Anan taje tashiryo sanye da dogon riga tayi kyau sosai. Duk tamayar da kammaninta anma raman nanan haryanzu. Suna mota yana janta da hira. Har suka isa shopping yamata sosai itakam sai kallonshi take bayan sungama yakaita gidan abokinsa wanda yake da mata aisha anan suka kulla kawance. To sanadin dayasa basant tafara sakewa kenan
*bayan shekara biyu, Basant tadawo asalin rayuwanta gawani so da kauna da iyayenta suke nuna mata na mussaman. Damuwan adda shine basant tayi aure. To batama ga alaman basant nadawani ba. Mutum dayane suke zargi hala suna soyayya wato ahmed. Wanda shima yanmata suke boolloko akanshi sai gwalesu yakeyi. Ganin haka yasa adda tabawa alh shawaran a daura auren. Basant batace ae ba batace a a ba. Fuskanta ba yabo ba fallasa. Ahaka iyayen suka shiga shirye shiryen bikin. Wata rana basant taje gidan aisha suna tadi sai take gayamata ga auren da ake shirin mata . Aisha taringa murna tare dacewa kema kishigo kiji . Basant tafara zubda hawaye kinmanta konashiga banda abunda zanyi alfahari dashi?. Nima macece anma ankaumin datawa darajan. Aisha tace ki kwantar da hankalinki Allah yasanya alheri aishi maigidan yasani shiba bare bane. Sannan ko kintashi auren zamukaiki gun mama ta kimtsa mana ke. Kimayar da ahmed bita zoizoi. Keda kawai kishirya munufi bauchi Nan tayita kwantar mata da hankali.
Haka kuwa akayi aka taho gun hajia mama . Ta kimtsa ta na sati uku. Inkaga basant dole ka hadiyi yawu
Wasa wasa yau gashi andaura auren basant ibrahim fawu da ahmed muhd fawu. Anyi biki na manya donkuwa kowa yashaida . A gidanta na asokoro aka ajiyeta gida lafi yayye wanda yaji kayan duniya . Anan ta tare. Maigidanta bayan sallama dakowa yashigo don bawanda yakaishi murna.basant kuwa firgici tashigayi. Gani take kaman basamude ne. . Tagagara nutsuwa. Haka yahakura duk nacinshi.
Ahaka saida sukayi wata suna kan haka. Dole ahmed yaje gun malam yamishi bayani. Malam yabashi adduoi. Dayazo yarinka mata dakyar tasamu tasake dashi . Nima danake labe rufe labilen sukayi. Dole na hakura . Bissalam
Muhadu a labari na gaba anma sai wanda kuka zaba.
Thank you for reading my blog








Feel Free To Comments Here...

No comments:

Post a Comment