DAN DAZON AL'UMMAR JAHAR KANO KENAN SUKE GABATAR DA SALLAR AL'KUNUT A KOTU YAYIN DA AKA GURFANAR DA SARDAUNAN KANO
A Yau Alhamis aka kawo Malam Ibrahim Shekarau {SARDAUNAN KANO} A babbar KOTUN Gwamnatin tarayya dake KANO
Dan dazon jama'ar kano ne suka fito domin nuna bakin cikin su da hakan
Kasancewar An jibge jami'an tsoro domin hana mutane shiga kallon shari'ar hakan yaba jama'a damar yin SALLAR AL'KUNUT akan TITI, sallar an gudanar da ita maza da mata harda wadanda ba yan jam'iyyar SARDAUNAN KANO ban
Zuwa yanzu a na gabatar da Shafi'u, sai dai abun jira a gani shine ko za'a bada su beli
No comments:
Post a Comment