Wednesday, 18 April 2018

Jiragen Yakin Nijeriya Sun Yi Luguden Wuta A Kan Mayakan Boko Haram


Jiragen yakin Amurka sun yi luguden wuta a kan wasu mayakan Boko Haram a gabashin Arege da ke yankin Tafkin Chadi inda aka hallaka wasu daga cikinsu tare da lalata motocinsu da ke dauke da makamai.


Kakakin rundunar Sojan Saman, Air Marshal Olatokunbo Adesanya ya ce, an kai harin ne bayan da bayanan sirri daga jirgin leken asiri ya tabbatar da cewa mayakan Boko Haram ne ke Zirga Zirga a yankin wanda nan take aka tura jirage masu saukar Angula wadanda suka kai harin rokoki kan 'yan Boko Haram din.

Check our new Website more updates http://insidearewa.com.ng/

No comments:

Post a Comment