Wednesday, 18 April 2018

Majalisa Za Ta Binciki Sayen Jiragen Yaki Da Aka Sayo Kan Milyan 462


Majalisar Dattawa za ta binciki ministocin kudi da harkokin tsaro da kuma Shugaban Babban Bankin Nijeriya kan yadda suka yi gaban kansu wajen cire dala milyan 462 wajen sayo jiragen yaki daga Amurka.


Majalisar dai, ta nuna rashin Jin dadinta ne kan yadda aka cire kudaden ba gare da neman izininta ba wanda hakan ya saba tsari mulkin kasa inda majalisar ta jaddada cewa a iya saninta ba ta amince da kashe wadannan kudaden ba.


Check our new Website more updates http://insidearewa.com.ng/

No comments:

Post a Comment